Campus
Appearance
| | |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na | academic facility (en) |
| Bangare na | jami'a, Fachhochschule (mul) |
| Described at URL (en) | whosonfirst.org… |
Harabar makarantar dai a kwaleji ko jami'a da gine-gine masu alaƙa suke. Yawanci harabar kwaleji ko Jami'a ta haɗa da dakunan karatu, dakunan zama, wuraren ɗalibai ko wuraren cin abinci, da wuraren shakatawa.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.